Aure

Aure Lyrics

Danmusa New Prince

Source: YouTube Music

(Yace yar uwata)
(Tace dan uwana)
(Yace kinyo sifar larabawa)


Its dj tune on the beat


Ni naga ni naga auren soyayya
Yau andaura
Ina amarya chemata ga ango
Abakin kofa
Yazo ya bude fuska
Don kallonta
Yazam kaman al'ada
Shi agurinsa
Tunda aure babban bautane
In an raya
Kunga lada bansan qarshe ba
Babbar sunnah
Masu qaryar chewa anfasa to andaura
kunyi qarya dama kunsaba da abun kunya
Ga amarya ga ango mukam munayin waka
Inda ankai auren soyayya sai mun leqa
Yanzu kundau sabon alqibla na hangen nesa
Inyace eh karda kiche a'a to dan Allah
Kaji ango kaima saurara saika duba
Tunda mata ance rauninsu ba qaryaba
Babu zagi ango ba duka mata taka
Tazamo ma tamkar aljannah che a gidanka
Yanzu rana dai tuni ta nuna yau munganta
Auyi aure auren soyayya bana fushiba


Keche yaga yaga yaga yaga ke ya gani
Kamar wasa
Kunsan lamarinsu
Yabi ciki haka ta jiki da jini
Ango da amarya burinsu sugansu suna
Rawa rawa irin juyin dan mazari
Yau ranar kuche to kusha shagalinku
Maza maza maza ango taho gida
Faka faka faka amarya ganinka takeso
Liki liki liki akache amaryaa
Biki biki biki zokuje daukar hoto da ango
Rana rana tazo shikenan gidan angonki
Zaki jeki chan zaki sauka Allah shike iko
Gani gani gani karsu miki amarya
Kinfi kinfi kinfi qarfin raini suji da Allah Kafi kafi kafi ango kafi kaima
Kafi kafi kafi qarfin raini wallahi ango


(Yace yar uwata)
(Tace dan uwana)
(Yace kinyo sifar larabawa)


Yace yar uwata
Tace dan uwana
Yace kinyo sifar larabawa

Create Your Own Playlist

Save this song and build your perfect collection. 100% free, no ads.

Start My Playlist
Aure Lyrics - Danmusa New Prince | SORI Magazine